Kano

Kano: Ra’ayin al’umma game da rabon naman layya

A yayin da ake cigaba da gudanar da ibadar layya kamar yadda yake a bisa al’ada ta babbar Sallah, rabon naman layya a matsayin sadaƙa a tsakanin al’umma ba sabon abu ba ne idan aka yi  la’akari da koyarwa ta addinin Musulunci. Sai dai wannan sallah ta gamu da yanayi na tsadar kayayyaki da kuma  […]

Read more

Kano: Hukuncin karya dokar gwajin lafiya kafin aure

Gwamnatin Kano ta jaddada aniyarta na tabbatar da an bi dokar yin gwajin lafiya kafin aure wadda gwamnan ya sanya hannu a kanta. A cikin ƙunshin dokar dai, an bayyana cewa za a ɗaura aure ne kawai idan an gabatar da shaidar gwajin lafiya sahihi da kuma ya ƙunshin gwajin da ke bayyana rukunin halittar […]

Read more

Sarakunan Arewa Sun Koka da Dambarwar Masarautar Kano

Majalisar sarakunan arewacin Najeriya ƙarƙashin mai alfarma sarkin Musulmin Najeriya, Muhammad Sa’ad Abubakar lll, ta nuna damuwarta kan halin da ake ciki a Kano kan rikicin sarauta. Cikin wata sanarwa da majalisar ta fitar mai ɗauke da sa hannun shugaban kwamitin hadin kan sarakunan arewacin ƙasar, wanda kuma shi ne sarkin Gummi, Alhaji Lawal Hassan […]

Read more

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun hutu

Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranar 29 ga wannan wata na Maris da kuma 1 ga watan Afrilu a matsayin ranakun hutun Good Friday da Easter Monday. Ministan cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana haka a madadin Gwamnatin Tarayya a cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun Babbar Sakatariyar Ma’aikatar, Aishatu N’dayako. Tunji-ojo ya […]

Read more

Al’umma sun rabauta da tallafin Saudiyya a Kano

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEMA), a ranar Talata, ta fara rabon kayan abinci da cibiyar agajin jin kai ta Sarki Salman ta bayar ga iyalai dubu 2,056 a nan jihar Kano. Cibiyar Sarki Salman na bayar da agajin jin kai ne ga mabukata a ƙasashe daban-daban a faɗin duniya. Shugabar hukumar NEMA, […]

Read more

Kano: Kotu ta yanke wa ɗan China hukuncin kisa

Kotun jihar Kano ta yanke wa wani ‘dan kasar Chaina Frank Geng-Quangrong, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da laifin kashe budurwarsa a jihar Kano. Kotun ta samu Frank Geng-Quangrong, da laifin kashe budurwarsa mai suna Ummukulsum Sani da ka fi sani da Ummita a watan Satumbar shekara ta 2022 a jihar Kano. Kamfanin dillancin labarai […]

Read more