Babban Labari
Manyan Jami’an Yan Sanda 3 Sun Sami Karin Girma A Kano
Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya bukaci jami’an yan sandan , da suka samu Karin girma, su kara jajircewa wajen gudanar da aiyukansu domin nauyi ne ya karu kamar yadda suka yi alkawarin kare rayuwa da dukiyoyin al’umma. CP Ibrahim Bakori, ya bayyana hakan ne , a lokacin da yake likawa […]

