Tag: KAROTA

Babban Labari Labarai

Kotu Ta Umarci Kwamandan Sojoji Ya Kai Mata Sojan Da Ake Zargi Da Halaka Dan KAROTA

Babbar Kotun Jiha karkashin jagorancin Mai Shari’a Aisha Mahmud, ta ci gaba da sauraron shari’ar da aka gurfanar da wani jami’in Soji mai suna Lance Corporal Tunde Momudu, da Yakubu Abdussalam da Sagiru Yusuf Bichi bisa tuhumar hadin baki domin aikata laifi da kuma kisan kai, laifukan da suke musantawa. Ana zargin wadanda ake tuhuma […]

Babban Labari Labarai

Yan Sanda Za Su Binciki Wasu Yan Karota Kan Batan Kudin Wani Lauya A Cikin Motar Da Suka Dauka

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da karbar korafin wani lauya mai suna, Barista Ahmad Sani Bawa, inda yake zargin wasu jami’an hukumar Karota da dauke motarsa ba tare da saninsa ba, sannan suka sace masa kudi naira dubu 950. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna, ya ce za a gaiyaci […]

Babban Labari Labarai

KAROTA Da NDLEA Sun Fara Wayar Da Kai Kan Illolin Shan Miyagun Kwayoyi A Kano

Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) tare da haɗin gwiwar Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), sun gudanar da taron wayar da kai kan illolin shaye-shaye a cikin al’umma, musamman tsakanin direbobi da matasa masu yawan mu’amala da tituna. An gudanar da taron ne a babban ofishin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai