Katsina

Turji Ya Kusa Komawa Ga Mahallici — Sojoji

A ranar Alhamis ɗin nan ne rundunar sojin Nijeriya ta ce ana cigaba da farautar  ƙasurgumin ɗanbindiga, Kachalla Bello Turji wanda sojojin ƙasar suka daɗe suna nema sun ce ya kusa komawa ga mahalicci. Rundunar ta bayyana cewa kuma kwanakinsa sun kusa ƙarewa. Ta kuma yi watsi da iƙirarin da ake na cewa sojoji sun […]

Read more

Hisbah A Jihar Katsina Ta Lalata Barasar Naira Miliyan 60

Dakarun Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina, sun lalata barasa da ƙwayoyi da ta ƙwace da kuɗinsu ya kai kimanin Naira miliyan 60 a Ƙaramar Hukumar Funtua da ke jihar Katsina. Dokta Aminu Usman Kwamandan Hisbah na jihar Katsina ne ya sanar da hakan ga Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN). Dokta Aminu ya ce, hukumar ta […]

Read more