Kasashen Ketare
Labarai
Korea Ta Amince Da Taimakawa Rasha
Jawabin Kim, wanda kafar yaɗa labaran gwamnati KCNA ta wallafa, ya nuna yadda aka ɗora wa sojojin ayyuka masu hatsari, musamman a yankunan da ake ci gaba da fuskantar barazanar fashewar bama-baman da aka binne tun bayan tashin rikice-rikice tsakanin Rasha da Ukraine. Rahotanni daga hukumomin leƙen asiri na Koriya ta Kudu da ƙasashen Yamma […]

