An yanke wa mutum hudu hukuncin kisa kan satar mutane a Najeriya
Wata kotu a Jihar Edo ta yanke wa wasu mutane huɗu hukuncin kisa kan laifuka da dama, bayan samun su da hannu wajen sace wata mata a Kasuwar Kayan Lambu da ke kan titin Airport a birnin Benin. Mai shari’a Aigbona Momodu na Kotun Hukuna Manyan Laifuka ta Jihar Edo ne ya yanke hukuncin a […]