Kotu

Matatar Dangote Ta Janye Karar Da Ta Kai NNPCL Kotu

Matatar man Dangote ta janye ƙarar da ta shigar a gaban kotu kan hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur a Najeriya, NMDPRA da kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL, da kuma wasu kamfanonin mai guda biyar. Ƙarar da aka shigar ta nemi waɗanda ake ƙara da su biya diyyar naira […]

Read more

Kotu Ta Ce ‘Yan Sanda Su Kama Masu Sayar Da Makamai A Kano

Kotun shari’ar addinin musulinci mai lamba 1 dake zamanta a Fagge yan Alluna, karkashin jagorancin mai shari’a , Umar Lawan Abubakar, ta umarci mataimakin sufeton jenar na yan sandan Nijeriya mai kula da shiya ta daya dake Kano da kwamishinan yan sandan jihar, da Baturen yan sanda da kuma mataimakan kwamishinan yan sanda, su hana […]

Read more

Kotu Ta Umarci A mayar Da Sanata Natasha Majalisa

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta buƙaci majalisar dattijai ta dawo da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wanda aka dakatar. Da take yanke hukunci, mai shari’a Binta Nyako ta kwatanta cewa dakatar da Natasha tsawon watanni shida da aka yi, ya yi tsauri. Kotun ta kuma ce shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio bai yi laifi […]

Read more

An Yankewa Masu Satar Yara A Kano Hukuncin Shekaru 120

Wata Babbar Kotu a Jihar Kano, ta yanke wa wasu mutum shida hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekaru 120, bisa samun su da laifin satar yara da kuma sayar da su. Mutanen da aka yanke wa hukuncin sun haɗa da Mercy Paul, Ebere Ogbono, Emmanuel Igwe, Loise Duru, Monica Oracha, da Chinelo Ifedigwe. An […]

Read more