Kwalara ta hallaka mutane 14 a Filato, yayin da 441 ake zargin sun kamu.
Gwamnatin jihar Filato da ke arewacin Najeriya ta ce mutane 14 sun mutu, yayin da ake zargin wasu 441 sun kamu da cutar kwalara tun bayan barkewar cutar a watan Yunin wannan shekara. Kwamishinan lafiya na jihar, Dr Nicholas Ba’amlong, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake yi wa manema labarai bayani a birnin […]

