labarai

An buɗe katafaren ɗakin karatun koyon karatu a jami’ar Bayero

Cibiyar bincike da koyar da harkokin bincike a kan karatu ta buɗe wani katafaren ɗakin karatu domin koyarwa da dawo da al’adar karatu a tsakanin ‘yan Najeriya. Da take bayyana buɗe sabon ɗakin karatun, wanda aka sanyawa sunan “Rebecca Rhodes Reading Room” shugabar cibiyar, Farfesa Talatu Musa Garba, ta bayyana cewa Malama Rebecca wata ‘yar […]

Read more