labarai

Wata mata ta roki kotu ta raba aurenta

Ruqayya ta ce ba za ta ci gaba da zama da Hamza ba saboda ya ƙaurace mata na tsawon shekaru biyu, bayan haka kuma Rukayya ta ce yana jibgar ta haka kawai idan ya bushi iska.Amma Hamza ya ƙaryata duk abin da Ruqayya ta faɗa, yace yana ƙoƙari matuƙa wajen kula da matarsa.

Read more