Gwamnana Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya jagoranci jama’a domin yin sallar rokon ruwa
A jiya Alhamis, Gwamnana Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya jagoranci dimbin jama’a domin yin Sallar rokon ruwa, saboda karancin ruwan saman da Jihar ke fsukanta.
A jiya Alhamis, Gwamnana Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya jagoranci dimbin jama’a domin yin Sallar rokon ruwa, saboda karancin ruwan saman da Jihar ke fsukanta.
Shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano Ahmadu Haruna Zago, yace hukumar sa za ta yi amfani da sashen dokar ma’aikatar wajen tursasawa tare da magance dabi’ar zubar da shara da tsakar dare
Kwammishiann Yan Sandar jahar Kano Muahammad Husaini Gumel ne ya yi wanan kira yayin da yake holon masu laifi sama da 90 da rundunar ta cafke.
Hukumar Yan Sandar Jihar Kano ta ce, idan akayi sake da harkar a daba a jahar, to zata fi irin matsalar da aka samu a yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya.
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce ta kafa kwamitoci guda biyu waɗanda za su yi aikin rabon fom da tantance lafiyar masu buƙatar shiga shirinta na auren zawarawa da ‘yan mata.
An sa ran taron zai tattauna batun yadda za a raba tallafin da za a raba wa ‘yan ƙasar, don rage raɗaɗin da cire tallafin man fetur ya haddasa.
Tsahon shugaban kasa muhammadu Buhari ya halarci taron gidauniyar jihar katsina wanda ake gudanarwa a yanzu haka a fadar gwamnatin jihar da ke birnin Katsina.
Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta ƙasa COEASU ta umarci dukkan mambobinta da su riƙa zuwa aiki na kwanaki biyu kacal a sati.
Yau take 1 ga watan Muharram 1445 AH, biyo bayan cikar kwana 30 ga watan Dhul Hijjah na shekarar 1444 bayan Hijirah Jiya Talata.
A yau Laraba ne ake sa ran za a karanto sunayen mutanen da Shugaba Tinubu zai naɗa a matsayin ministoci a zauren majalisar dattawa, bayan an daɗe ana jira.