Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Ƙwadago Za Su Yi Wani Zama Kan Batun Cire Tallafin Mai
Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Ƙwadago Za Su Yi Wani Zama Kan Batun Cire Tallafin Mai
Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Ƙwadago Za Su Yi Wani Zama Kan Batun Cire Tallafin Mai
‘Yar sama jannatin ƙasar Saudiyya, Rayyanah Barnawi da Ali Al-Qarni da wasu abokan tafiyarsu sun yi nasarar dawowa wannan duniya tamu lafiya a yau bayan shafe kwanaki 10 a tashar sararin samaniya.
A wani ci gaban kuma, dangane da alƙawuran da shugaban ƙasa, Tinubu ya yi, ya bayyanawa cewa zai sake duba maganar sauya fasalin kuɗin ƙasa da babban bankin ƙasa ya yi a watannin baya
Gwamnatin Kano Ta Nada Laminu Rabiu Sabon Sakataren Hukumar Alhazai
Gwamnan jihar kano, engr. abba kabir yusuf, ya sallami babban sakataren hukumar jin dadin alhazai ta jiha, muhammad abba danbatta.
A bangaren tsaro kuma, Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa tsaro ne abin da gwamnatinsa za ta fi ba wa muhimmanci.
Za mu martaba ƙudurin da muka ɗauka a lokacin yaƙin neman zaɓe na cewa za mu samar da guraben ayyuka miliyan ɗaya a ɓangaren fasahar zamani.”
Ana sa ran cewa shugaban ƙasar zai kammala naɗe-naɗensa ne cikin kwanaki 60 kamar yadda kundin tsarin mulki ya tanada wanda ya haɗa da muƙaman da ke buƙatar sahalewar majalisun ƙasar nan.
Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin rantsar da shi a matsayin gwamnan jihar da aka tare da mataimakinsa, Aminu Usman, a wurin taro na Aminu Kano Triangle, dake Dutse.
A karon farko da ƙasar Turkiya ke zuwa zagaye na biyu a zaben shugaban kasa, bayan da shugaba Erdogan ya gaza kawo kashi 50 na kuri’un da aka kada makwanni 2 da suka gabata, duk da cewa shi ke da mafi yawan kuri’un da aka kada a tsakanin ‘yan takarar na wancan lokaci.