Kungiyar matan ’yan sandan Kaduna ta tallafa wa iyalan da mazajensu suka rasu
Kungiyar matan ’yan sanda ta Najeriya reshen jihar Kaduna ta gudanar da shirin bayan da tallafin kayan masarufi ga iyalan ’yan sandan da suka rasu yayin da suke tsaka da yaki da hare-haren ’yan ta’adda da kuma rikice-rikicen kabilanci a jihar.