Tag: lafiya

Lafiya

EU ta ware €1.5m don yaƙar Kwalara a Najeriya

Tarayyar Turai (EU) ta ware Yuro miliyan 2.3m a matsayin tallafin gaggawa ga Najeriya, Kamaru, Chadi da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya domin taimaka musu wajen daƙile cutar zazzaɓin cizon sauro, kwalara. Daga cikin kudin, Najeriya za ta samu Yuro miliyan 1.5, wanda za a yi amfani da shi wajen ƙara yawan jami’an da ke aikin […]

Babban Labari Labarai

Gwamnatin Najeriya za ta sallami daraktocin lafiya da suka daɗe a aiki

Ma’aikatar Lafiyar Najeriya ta bayar da umarnin sallamar duka daraktocin da suka shafe shekaru takwas a muƙamansu, nan take. Wannan mataki na zuwa ne bisa ga manufofin wa’adin shekaru takwas da dokokin sabunta aikin gwamnati suka tanada, inda ake buƙatar daraktoci su yi ritaya bayan cikar wa’adin. Sanarwar da ma’aikatar ta fitar “ta umurci shugabannin […]

Babban Labari Labarai

Muna Buƙatar Masu Fassara A Asibitoci : Kurame

Al’ummar kurame sun koka bisa matsalolin da suke fuskanta a fannin kiwon lafiya, sakamakon rashin masu yi musu fassara a asibitoci a Jihar Yobe. Malam Kolo Abba, Shugaban Ƙungiyar Kurame a Ƙaramar Hukumar Damaturu, ya ce kurame majinyatan sukan koƙarta wajen fahimtar ƙa’idojin likitoci da na kiwon lafiya, amma duk da hakan suna cikin haɗari. […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai