Babban Labari
Labarai
Siyasa
Kotu Ta Sauke Julius Abure Daga Shugabancin Jam’iyyar LP
Kotun Ƙoli ta soke hukuncin da Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja, ta yanke wanda ya amince da Julius Abure a matsayin shugaban jam’iyyar LP na ƙasa.

