Majalisar wakilan Najeriya za ta yi zaman gaggawa ranar Laraba, 31 ga Yuli, 2024 domin shawo kan masu zanga-zanga.
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi

Shugaban majalisar Wakilai Abbas Tajuddeen ya hori ‘yan Najeriya su cigaba da yiwa shugabanninsu Addu’oi da fatan alkhairi a kokarinsu na bunkasa cigaban Najeriya ta yadda zata zamanto hamshakiyar kasa. …