Tag: Man Fetur

Siyasa

Zan mayar da tallafin man fetur idan na ci zaɓe – Atiku

Ɗan takarar shugabancin Najeriya na babbar jam’iyyar hamayya ta ADC a zaɓen ƙasar mai zuwa, Atiku Abubakar ya yi alƙawarin cewa zai mayar da tallafin man fetur a ƙasar idan ya hau kan mulki a shekarar ta 2027. Cire tallafin man fetur na daga cikin manyan matakan da gwamnatin Bola Tinubu ta ɗauka waɗanda suka […]

Kasuwanci

Dangote ya dakatar da sayar da man fetur da naira

Matatar Dangote ta sanar da dakatar da sayar da mai ga masu sari da kuɗin Najeriya naira. A ranar 1 ga watan Oktoban 2024 ne dai Dangote ya fara sayar da mai na naira ga kwastomominsa a Najeriya, bayan cimma wata yarjejeniya da gwamnatin ƙasar, kan wadata ƙasar da man fetur. A lokacin an cimma […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai