Matashi

An tsinci gawar matashi a kusa Asibitin Mallam Aminu Kano.

An tsinci gawar wani matashi mai suna, Aliyu Mustapha, a cikin Kwalabatin kusa da asibitin Mallam Aminu Kano. Mijin ƙanwar mahaifiyar marigayin, Malam Salisu, ya bayyana cewa makonni biyu kenan suke nemansa amma basu ganshi ba,inda lamarin ya tayar mu su da hankali. Sai dai ya ce daman bashi da lafiya zazzaɓi ne yake damunsa, […]

Read more

Matashi ya kashe mutum 3 a masallaci a Abuja

Wani matashi ya kashe mutum uku a masallaci a yayin da suke jiran Sallar Asuba a yankin Gwarimpa das ke Babban Birnin Tarayya, Abuja. Matashin ya daɓa wa mai kula da masallacin da wasu mutum biyu wuƙa har lahira a yayin da suke jiran sallar ne a masallacin da ke Kado Bimko a shiyyar First […]

Read more

Wani Matashi Ya mutu Wajen Satar Wayar Lantarki A Kano

  Al’ummar unguwar Kundila dake karamar hukumar Tarauni Kano, sun wayi garin yau litinin da tsintar gawar wani matashi mai suna Atiku Sulaiman, wanda ake zargin ya rasa ransa lokacin da yake kokarin satar wayar wutar lantarki. Shaidun gani da ido sun bayyana cewa sunga matashin kwance da wani zarto a hannunsa kuma wasu sassan […]

Read more