Da buƙatar samar da takin zamani ga manoman Najeriya – MDD
Mataimakiyar sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya Amina Muhammed ta nemi gwamnatin Najeriya ta samar da sabbin tare-tsare da za su baiwa manoman ƙasar damar samun takin zamani. Amina ta bayyana haka ne yayin tattaunawarta da jaridar TheCable da ke Najeriya, a birnin Washignton DC na Amurka, yayin da aka mata tambaya kan yadda za a bunkasa […]






