Rundunar yan sandan Kano za ta fara kama masu rufe lambar Mota.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta sanar da fara aiwatar da dokar hana amfani da motocin da ake rufe lambobinsu, da kuma wadanda ba su da lamba. Kakakin rundunar yan sandan jihar , CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce matakin ya fara aiki nan take. Sanarwar ta ce rufewa ko cire lambar mota na hana […]




