Babban Labari
Labarai
An Kammala Musabukar Alkur’ani Mai Girma Tsakanin Hukumomin Tsaron Jihar Kano
An kammala musabakar alkur’ani mai girma da aka shirya tsakanin hukumomin tsaron jihar Kano, wanda rundunar yan sandan jihar ta shirya da aka shafe kwanaki ana yi. Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Adamu Bakori ya bayyana cewa, wannan karatun alkur’ani da aka yi sun yi tawassali dashi bisa halin da ake ciki na rashin […]

