Babban Labari
Labarai
NAPTIP Ta Kaddamar Da Sabbin Hanyoyin Yaki Da Safarar Mutane
A Najeriya, hukumar yaki da fataucin bil’adama ta NAPTIP ta kaddamar da wasu sabbin tsare-tsaren yaki da safarar mutane. Ya yin wani taron masu ruwa da tsaki da hukumar ta shirya a Abuja, ta bayyana cewa a yanzu suna amfani da sabbin dabarun yaki da matsalar ciki har da manhajojin dijital, don samun bayanai. Hukumar […]


