Tag: NAPTIP

Babban Labari

NAPTIP ta ceto sama da yara 180 da ake safararsu ta hanyar ƙungiyoyin fara hula na bogi

Hukumar hana fataucin mutane ta Najeriya (NAPTIP) ta ce ta ceto yara sama da 180 da aka yi safararsu daga jihohin Kaduna, Anambra, Benue, Nasarawa da wasu wurare a ƙasar. Hukumar ta bayyana cewa wasu ƙungiyoyin masu fataucin yara na yaudarar iyaye ta hanyar bayyana kansu a matsayin ma’aikatan ƙungiyoyin farar hula masu tallafa wa […]

Babban Labari

Kotu ta daure wata mata shekara 2 kan safarar jarirai

Wata Kotun Tarayya da ke Kalaba, Jihar Kuros Riba, ta yanke hukuncin daurin shekara biyu ga wata mata kan laifin safarar yara zuwa ƙasashen waje. Kotun ta tura matar mai suna Asuquo Edem zuwa gidan gyaran hali na tsawon shekara biyu, tare da zaɓi na biyan tara. Hukumar da ke yaƙi da fataucin bil’adama (NAPTIP) ce […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai