An sace jariri sabuwar haihuwa a hannun mahaifiyarsa a jihar Nasarawa.
Ana sace wani jariri sabuwar haihuwa ,a hannun mahaifiyarsa a yankin unguwar Kadwani marabar Gurku, dake ƙaramar hukumar Karu a jihar Nasarawa. Lamarin faru ne ranar asabar ɗin data gabata, da ƙarfe 11:00pm, a kauyen dake da tazarar kilomita 18 da fadar shugaban ƙasa a Abuja. Mahaifiyar jaririn mai suna, A’isha ta bayyana cewa, tana […]





