Ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta buƙaci a biya diyyar masu haƙar ma’adinai 37 da suka rasu Neja
Ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta MURIC ta buƙaci a tabbatar da adalci tare da biyan diyya ga iyalan masu haƙar ma’adinai 37 da suka mutu yayin da suke tsare a hannun hukumar tsaro da kare fararen hula ta Najeriya, NSCDC, a Jihar Neja. A wata sanarwa da shugaban MURIC na jihar Kano, Malam Hassan Sani […]