Babban Labari
Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno
Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun ce sun ceto ɗalibai da malamai 10 da ƴan ƙungiyar ISWAP suka sace a wani hari da suka kai yankin Lassa da ke ƙaramar hukumar Askira/Uba a jihar Borno. A wata sanarwa da mukaddashin jami’in yaɗa labarai na rundunar, Kyaftin Mohammed Goni, ya fitar, ya ce lamarin ya faru […]
