Yan Sandan Jigawa Sun Kama Barayin Shanu Da Babura Da Dilolin Kwaya
Daga Ali Rabiu Ali, Dutse Rundunar yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar kama wadanda ake zargi da satar Shanu da barayin Babura da kuma Dilolin kwaya. Kakakin rundunar yan sandan jihar SP Shisu Lawan Adamu , ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya manema labarai. Rundunar ta ce ta kwato shanun […]