Nigeria

Jam’iyyar PDP Ta Kafa Kwamitin Shirya Babban Taronta Na Kasa

Jam’iyyar PDP ta kafa kwamitin da zai shirya babban taron jam’iyyar a ƙarƙashin gwamman Adamawa Amadu Fintiri. PDP ta ce majalisar zartarwar ta amince da kafa wani ƙarin kwamitin da zai yi nazari a kan tsarin karɓa karɓan muƙamai a jam’iyyar gabanin babban taronta, a ƙarƙashin Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri. Jamiyyar ta ɗauki wannan […]

Read more

Tinubu Ya Kaddamar Da Jirage 2 Don Kawo Karshen Matsalar Tsaro

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci sojojin Najeriya su ƙara jajircewa wajen yaƙar matsalolin tsaro da ke addabar ƙasar nan. Ya ce zaman lafiya, dimokuraɗiyya, da ci gaban tattalin arziƙi duk suna dogara ne da tsaron ƙasa. Tinubu, ya bayyana hakan ne yayin wani bikin ƙaddamar da sabbin jiragen sama guda biyu ƙirar Agusta […]

Read more

NDLEA Ta Kama Matar Da Ta Boye Hodar Iblis A Al’aurarta

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya, NDLEA ta sanar da cafke wata mata da ta ɓoye hodar iblis tana shirin tafiya ƙasar Iran. Wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar, Femi Babafemi ya fitar, ya ce an kama matar ce a filin jirgin sama a Fatakwal, babban birnin jihar Ribas. Babafemi […]

Read more