Babban Labari
Labarai
Sifaniya Ta Buƙaci A Haramta Wa Isra’ila Shiga Gasar Wasannin Duniya
Firaministan Sifaniya ya buƙaci a haramta wa isra’ila shiga dukkanin gasar wasanni na duniya har sai ta daina abin da ya kira muguwar aika aikar da ta ke tafkawa. Pedro Sanchez ya alaƙanta ta’asar da isra’ila ke yi a Gaza da wanda Rasha ke yi a Ukraine, inda ya ce ba abu bane da ya […]

