Babban Labari
Labarai
Wasanni
Hukumar Tennis ta Duniya ta dakatar da Quentin Folliot.
A wata sanarwa da hukumar ta ITIA ta fitar ta ce ta gano ɗan was an, ɗan asalin ƙasar Faransa ya aikata laifuka 27 da suka danganci cin hanci da rashawa, waɗanda sun saɓawa shirin yaƙi da rashawa na hukumar kula da wasannin Tennis ta Duniya. Baya ga dakatarwar an kuma ci tarar ɗan wasa […]

