Babban Labari
Labarai
Aikin Gyaran Kundin Tsarin Mulkin 1999 Ba Shi Da Wata Manufa Ta Boye : Sanata Barau Jibrin.
A yayin taron sauraron ra’ayoyin jama’a da ake gudanar a Kano, Mataimakin Shugaban majalisar dattawa kuma shugaban kwamitin duba kundin tsarin mulki na 1999, Sanata Barau Jibrin, ya tabbatar wa ’yan Najeriya cewa aikin gyaran kundin tsarin mulki da ake gudanarwa ba shi da wata manufa ta ɓoye, kuma yana gudana ne bisa buƙatun jama’a. […]

