Babban Labari
Labarai
Za Mu Yi Yaki Da Shara A Jihar Kano – Dokta Dahiru
Kwamishinan muhalli da kula da sauyin yanayin na Jihar Kano Dokta Dahiru Muhammad Hashim ya bayyana cewa hukumarsa za ta tabbatar an daina zubar da shara barkatai a fadin jihar Kwamishinan ya baynnan hakan ne haka a yayin gangamin kwashe shara da aka fara ajiya Litinin 13 ga Janairu, 2025. Kwamishinan ya bayyana cewa Har […]

