Babban Labari
Sabbin hare-haren sojojin Najeriya ya kashe mayaƙan ISIS fiye da 20
Najeriya da Amurka sun ce sun sake kai jerin hare-hare kan sansanonin mayaƙan ISIS da ke arewa maso gabashin Najeriyar a wani ɓangare na ayyukan fatattakar masu iƙirarin Jihadi a yankin. Amurka ta ce an kai hare-haren ne ranar Lahadi bisa haɗin gwiwa da gwamnatin Najeriya. Sojojin Najeriya sun ce samamen na baya-bayan nan an […]

