Noma Da Kiwo
Gwamnatin Sokoto za ta raba wa manoma takin zamani
Gwamnatin jihar Sokoto ta ware kuɗi domin sayo takin zamani da iri ingacce da magungunan feshin gona da sauran ayyuka, inda gwamnatin ta ce za ta kashe naira 1,652,400,000, wanda a cewarta ɗoriya ce ga manoman jihar bayan wanda ƙananan hukumomi ta raba. An bayyana haka ne bayan taron majalisar zarwarwar jihar, kamar yadda mai […]
