Babban Labari
Labarai
Zamu Dauki Mataki Kan Masu Yada Jita-jitar Fadan Daba A Kano- Yan Sanda
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta bayyana cewa zata dauki tsattsauran mataki ga wadanda suke yada labaran karya ko jita-jitar fadan daba da kwacen waya, don firgita jama’a haka kawai ba tare da wani cikakken dalili ba.Kakakin rundunar yan sandan jihar SP Abdullaahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa […]

