Cikin Hotuna: Halin Da Makarantar Taraunin Kudu Ke Ciki A Kano
Yayin da harkar Ilimi a Najeriya ke ci gaba da fuskantar matsaloli, wasu makarantun gwamanati a jihar Kano sun koka kan halin da makarantunsu ke ciki. Wanna na zuwa ne yayin da wata makarantar Sakandare dake karamar hukumar Tarauni , ta bayyana fargabarta game da makomar karatun yara, sakamakon zargin da ake yiwa wasu batagarin […]


