tsaro

Ministan Tsaron Nijeriya Ya Yi Murabus

Ministan tsaro na Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya ajiye aikinsa daga yau Litinin, 1 ga Disamba, 2025, bisa dalilan lafiya. Wata sanarwa daga fadar shugaban ƙasa ta fitar ta ce Badaru ya sanar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu murabus ɗinsa a cikin wasiƙar da ya aika masa, inda ya ce ya yi hakan ne […]

Read more

Tinubu Ya Aiyana Dokar Ta Baci Kan Tsaro A Nijeriya

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan matsalar tsaro a faɗin ƙasar, yana mai bayar da umarnin ɗaukar ƙarin jami’an ‘yansanda da na soja. Shugaban wanda ya bayar da umarnin yayin wani jawabi a fadarsa, ya bai wa rundunar ‘yansandan ƙasar umarnin ɗaukar ƙarin jami’ai 20,000. Ya ce adadin sababbin jami’an da za […]

Read more

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu Ya Ce Za Su Kawo Karshen Ta’addanci

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa na tattaunawa da sauran ƙasashen duniya “ta hanyar difilomasiyya” game da matsalolin tsaron da ƙasar ke fuskanta a yanzu. Kalaman shugaban na zuwa ne a lokacin da Shugaban Amurka Donald Trump ke barazanar kutsawa Najeriyar domin kai wa ‘yanbindiga hare-hare bayan ya zargin gwamnatin Tinubu da ƙyale su […]

Read more