Tinubu Ya Aiyana Dokar Ta Baci Kan Tsaro A Nijeriya
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan matsalar tsaro a faɗin ƙasar, yana mai bayar da umarnin ɗaukar ƙarin jami’an ‘yansanda da na soja. Shugaban wanda ya bayar da umarnin yayin wani jawabi a fadarsa, ya bai wa rundunar ‘yansandan ƙasar umarnin ɗaukar ƙarin jami’ai 20,000. Ya ce adadin sababbin jami’an da za […]










