Babban Labari
Labarai
An Daure Wani Dan Tiktok Wata 32 Kan Zagin Shugaban Kasa
Dan Tiktok Emmanuel Nabugodi ya bayyana ne a gaban kotu a ranar litinin, bayan ya amsa laifinsa a makon da ya gabata kan wasu tuhume-tuhume guda huɗu da suka haɗa da wasu kalamai na nuna ƙiyayya da yaɗa munanan bayanai game da shugaban ƙasa Yoweri Museveni.

