Babban Labari
Rundunar Yan Sanda Ta Musanta Labarin Kai Hari Gidan Wike A Jihar Ribas
Rundunar yan sandan jihar Ribas ta musanta rahotannin dake yawo a shafukan sada zumunta, cewar wasu batagarin sun kai hari gidan ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, tare da banka masa wuta. Tun a ranar Lahadin data gabata rahotannin ke ta yawo a shafukan sada zumuntar cewa an kone gidan kurmus. Sai dai […]

