Tag: WIKE

Babban Labari Labarai

PDP Ta Kori Nyeson Wike

Babbar jam’iyyar hamayya a Najeriya, PDP ta sanar da korar ministan Abuja, Nyesom Wike, da wasu jiga-jiga daga cikinta, saboda abin da ta kira yi wa jam’iyya zagon-ƙasa. Cikin wata sanarwa da jam’iyyar ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce ta ɗauki matakin ne domin kawo haɗin kai da ladabtarwa a jam’iyyar da kuma […]

Babban Labari Labarai

Sojoji Sun Hana Wike Shiga Wani Fili A Abuja

Wasu jami’an soji da aka jibge don kula da wani fili, sun hana ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, shiga wani fili da ake takaddama akansa. Wani faifen bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta ya nuna yadda ministan ya yi, musayar yawu da wani Soja, ta hanyar fadawa juna munanan kalamai da zagin […]

Babban Labari

Tinubu Ya Sanya Dokar Ta-baci A Jihar Ribas

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Gwamna da mataimakinsa da daukacin ’yan Majalisar Dokokin Jihar Ribas, tare da ayyana dokar ta-baci a Jihar. Tinubu ya kuma ayyana Navy Vice Marshal Ibok-Ete Ekwe Iba a matsayin Gwamnan Rikon Jihar Ribas, a yayin jawabinsa ga ’yan Najeriya game da harin da aka kai wa bututun […]

Babban Labari

Wike Ya Kwace Filin Sakatariyar PDP A Abuja

  Ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, ya kwace filin sabuwar sakatariyar jam’iyyar PDP ta kasa dake birnin tarayya Abuja sakamakon rashin biyan haraji na shekaru 20. Bayanin hakan na cikin wata wasikar da hukumar kula da ƙasa ta birnin tarayya Abuja ta aikewa jam’iyyar PDP, dauke da kwanan watan 13 ga watan Maris. Daraktan […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai