Tag: WUDIL

Babban Labari Labarai

An Hori Sabbin Jami’an Yan Sanda 1187 Da Aka Yaye Su Kasance Jajirtattu.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci sabbin jami’an yan sandan da aka yaye, a jami’ar yan sanda dake garin Wudil Kano, su kasance masu riko da gaskiya da tare da kare rayukan al’umma da dukiyoyinsu. Shugaban kasar wanda Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata Geoge Akume, ya wakilta ne ya bayyana hakan yayin gudanar da bikin […]

Babban Labari Labarai

Jami’ar Yan Sandan Nijeriya Dake Wudil Ta Fara Binciken Masu Yunkurin Damfarar Jama’a Ta Yanar Gizo

Rahotanni na cewa jami’ar yan sandan Nijeriya dake garin Wudil, a jihar Kano ta fara gudanar bincike kan wasu batagarin mutane da ake zargi da aikewa da mutane sakonnin su bayar da kudi ta yanar gizo-gizo don basu gurbin karatu a jami’ar. Kakakin jami’ar yan sandan Nijeriya dake Wudil, DSP Umar Musa Isah, ne ya […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000