An Kama Yan Sandan Bogi 5 A Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama wasu gungun mutane 5 da ake zargi da aikata laifin yin sojan gona a matsayin jami’an yan sanda. Yan sandan bogin an kama su lokacin da suke yawo a wurare dabam-daban don cutar al’umma ta hanyar yi musu kwacen kudi. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano SP Abdullahi […]


