Labarai
Ibrahim Ƴar’aduwa Ya Angwance Da Amira Babandede
A ranar Juma’a, 20 ga watan Oktoba 2023 aka daura auren Ibrahim Umar Musa Yar’adua da amaryarsa Amira Muhammed Babandede. Ibrahim ɗa ne ga marigayi tsohon Shugaban kasar Najeriya, Malam Umar Musa Yaradua.

