An kama mutum 2 kan zargin kashe manomi da sace ɗan shekara 9 a Yobe
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Yobe, ta kama wasu mutum biyu da ake zargi da hannu a kisan wani manomi a Ƙaramar Hukumar Bursari, tare da ceto wani yaro mai shekaru tara da ake zargin an tsare shi na tsawon wata huɗu a Ƙaramar Hukumar Jakusko. Kakakin rundunar, ASP Yusuf Adamu Ali ne, ya bayyana hakan […]










