Yan Sanda Dubu 45,000 Ne Za Su Kula Da Zaben Jihar Anambra
Babban Sifeton ƴansandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya amince da aika jami’an ƴansanda 45,000 domin bayar da tsaro a lokacin zaɓen gwamnan jihar Anambra da za a yi ranar 8 ga watan Nuwamban 2025. Egbetokun – wanda kwamishinan ƴansanda mai lura da dakarun kai ɗaukin gaggawa – ya bayyana hakan ne ranar Talata a lokacin wata […]










