Tag: Zabe

Babban Labari Labarai

Zaben Cike Gurbi: Jam’iyun Siyasa Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Kano

Rundunar yan sandan sandan jihar Kano, ta gudanar da taron tattaunawa da masu ruwa da tsaki na jam’iyun siyasa, gabanin zabukan cike gurbi, da za a gudanar a kananan hukumomin, Ghari/Tsanyawa da kuma Bagwai/ Shanono, a majalissar dokokin jihar. Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori , ne ya jagoranci zaman tattaunawar da […]

Labarai

Dimokradiyya a Najeriya : Ina Romon Na Ta? 

Da sunan Allah Mabuwayi, tsira da amincin Sa, su tabbata ga manzon rahama, da iyalan sa, da sahabban sa, da masu koyi da su har zuwa ranar sakamako.  Bayan haka, muqalar mu a yau tana dubi ne akan mulkin siyasa,  wanda ake kira da sunan dimokradiyya. A yau muna cikin shekara ta ashirin da biyar […]

Labarai Siyasa

Nassarawa: NNPP Ta Maka INEC a Gaban Kotu

Wani ɗan takarar sanata na shiyyar Yamma na jihar Nassarawa Wakili Kabiru-Muhammad, ya shigar da ƙara gaban wata kotu saboda cire tambarin jam’iyyarsa ta NNPP da hukumar zaɓen ta yi a zaɓen da aka gudanar a ranar 25 ga watan da ya gabata. A yayin da yake magana da manema labarai bayan shigar da ƙara […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000