Zamfara

Sojojin Sama Sun Yi Wa Yan Bindiga 400 Luguden Wuta A Zamfara

Rundunar sojin saman Nijeriya ta bayyana cewa, harin da ta kai ta sama a karkashin rundunar ‘Operation Fansar Yamma’, a ranar Lahadi 10 ga watan Agusta, 2025, ta yi luguden wuta kan taron ‘yan bindiga 400 a lokacin da suke shirin kai hare-hare kan al’ummomi manoma a jihar Zamfara. Kakakin  sojojin, Air Cdre Ehimen Ejodame, […]

Read more

Turji Ya Kusa Komawa Ga Mahallici — Sojoji

A ranar Alhamis ɗin nan ne rundunar sojin Nijeriya ta ce ana cigaba da farautar  ƙasurgumin ɗanbindiga, Kachalla Bello Turji wanda sojojin ƙasar suka daɗe suna nema sun ce ya kusa komawa ga mahalicci. Rundunar ta bayyana cewa kuma kwanakinsa sun kusa ƙarewa. Ta kuma yi watsi da iƙirarin da ake na cewa sojoji sun […]

Read more

An Kashe Kasurgumin Dan Bindiga Isuhu Yellow A Zamfara

Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa an kashe fitaccen ɗanbindigar nan da ya yi fice wajen garkuwa da jama’a don neman kuɗin fansa, wato Kachalla Isuhu Yellow. Lamarin ya auku ne da yammacin yau Alhamis, bayan daɗewa da ya yi yana wasan-ɓuya da jami’an tsaro da kuma wasu daga cikin takwarorinsa shugabannin ƙungiyoyin ƴan bindiga […]

Read more