Uwargidan shugaban Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta kaddamar da rumbum abinci ga jama’ar kudu maso kudancin Najeriya.

Uwargidan shugaban Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta kaddamar da rumbum abinci (National Community Food Bank Programme ) ga jama’ar yankin kudu maso kudancin Najeriya a Kalaba, baban birnin jihar Ribas.
Sanata Remi ta kaddamar da rumbun abincin ne da niyyar tallafawa yara ‘yan kasa da shekaru shida da mata masu juna biyu.
An kaddamar da shirin ne a ranar Juma’a 4 ga Satumba, 2026 kamar yadda kamfanin dillacin labaran Najeriya NAN ya rawaito.
Yayin kaddamar da rumbun, Uwargidan shugaban Najeriya ta ce haka ya dace da tsarin shugaba Tinubu na sabunta fatan ‘yan Najeriya wurin yaki da ta’addanci da inganta lafiya da kuma bunkasa walwala da jin dadin jama’a

Post masu alaƙa

Dan KAROTA da direba ya buge ya gudu Nasiru Abdullahi Mai Jihadi ya rasu ya bar mata 2 da ‘ya’ya 12.

An kama budurwa ‘yar shekara 15 kan safarar miyagun kwayoyi a Delta.

Kwamandan NSCDC ya gana da mahukuntan tashar tsandauri ta Dala Dry Port Kan inganta tsaro.