Ya kamata gwamnatin Kano ta samar da kasuwa da za ta rika ci ba dare ba rana ~ Muhammad Babandede

A cigaba da bikin cika shekaru 60 da kafa hukumar a nan Kano, tsohon shugaban hukumar Muhammad Babandede ya yi kira ga gwamnatin Kano da ta samar da wata kasuwa da za ta rika ci ba dare ba rana domin inganta kasuwanci a jahar dama kasa bakiɗaya.

Ya yi wannan kira ne lokacin da yake gabatar da mukala a wajen taron, inda ya ce kasuwanci zai taimaka wajen magance matsalar daba a jihar.

Post masu alaƙa

Dan KAROTA da direba ya buge ya gudu Nasiru Abdullahi Mai Jihadi ya rasu ya bar mata 2 da ‘ya’ya 12.

An kama budurwa ‘yar shekara 15 kan safarar miyagun kwayoyi a Delta.

Uwargidan shugaban Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta kaddamar da rumbum abinci ga jama’ar kudu maso kudancin Najeriya.